Majinyatan covid19 a Najeriya suna gab da ruguza tattalin arzikin Najeriya-Haj Zainab

Daga Barrista Nuraddeen Isma'eel

Yadda masu cutar Coronavirus suke cin kudi, ko ma'aikata gwamnati Basa samun Wadannan kudaden.

Minista hajiya zainab ta 'kara da Cewa', 'kara ciwo bashi da Shugaba Muhammad Buhari zaiyi' Babban madogarace ga 'yan Najeriya.

Ansamu tattaunawa da ministan kudin ne, bayan tashi wani taro da aka Gudanar a garin Abuja, don bayyana irin halin da tattalin arzikin Najeriya yake ciki.

Ta kuma 'kara da Cewa', ciwo rancen bashi, zai 'karawa tattalin arzikin Najeriya bun'kasa ne.