*SALLAH DAREN  17 GA WATAN RAMADAN KAREEM*

🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋

✍🏻 al'qalan Muhammad Suleiman Kd

صلاة الليلة السّابعة عشرة
ركعتان في الأولى يقرأ بعد الحمد ما شاء من السّور وفي الثّانية يقرأ بعدها التّ وحيد مائة مرّة، ثمّ يقول بعد السّلام مائة مرّة (لا اِلهَ إلاّ اللهُ).

🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄

Sallah Daren yau raka'a 2 a tafarko alhamdullah 1 da kowace surah ta biyu alhamdullah 1 da kuluwallahu 100 sallama 1 kenan

Kace (لا اِلهَ إلاّ اللهُ). Sau 100 bayan sallama

🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱🌱

Anso ka karanta wannan addu'a.

اللهم هذا شهر رمضان الذي انزلت فيه القرآن، وامرت بعمارة المساجد فيه، والدعاء والصيام والقيام، و ضمنت لنا الإجابة، فقد اجتهدنا، وانت اعنتنا، فاغفرلنا فيه، ولا تجعله اخر العهد منا، فاعف عنا فإنك ربنا، وارحمنا فإنك سيدنا، و اجعلنا ممن ينقلب الي مغفرتك ورضوانك، فإنك انت الأجل الأعظم.

🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴

Falalarta:- wanda yai wannan sallar zaabashi ladar hajji dubu sau dubu da umara duba da yaqi ( jihadi) dubu.

🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

Anruwaito wanna addu'a daga annabi Muhammad (S A W)

 *(Ranar  17)*

اَللّهُمَّ اهْدِني فيهِ لِصالِحِ الأَعْمالِ، وَاقْضِ لي فيهِ الْحَوائِجَ وَالْآمالَ، يا مَنْ لا يَحْتاجُ اِلَى التَّفْسيرِ وَالسُّؤالِ، يا عالِماً بِما في صُدُورِ الْعالَمينَ، صَلِّ عَلى مُحَمَّد وَآلِهِ الطّاهِرينَ

🙂🙂🙂🙂🙂🙂😁😁😁😁

Wannane Daren badar akwai al-barka sosai a cikinsa akwai falalolin Amirul muminin Ali (AS) ankawu a mafatihul jinan  kaduba zaka amfana sosai da sosai

🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

 *Roqona agareku yan uwa masu gima masu daraja kadakumanta da jagoranmu murshidinmu madafarmu Sayyid Ibrahim zakzaky (H) ankamashi antsareshi da harbi ajikinshi anqi bari ya nemi magani domin yasamu lafiya antsiyayarmasa da ido ankashe Masa yaransa agabansa an qona yayar sa an harbi matarsa  musashi addu'o'inmu musauke nauyinmu*

 *Muroqa Allah ya kariya zalunci da Azzalumai.*

 *KADUNA PRESS*

 *KNPRSCD 13*

*Inkunga kuskure daga nine saboda ni me kuskurene kofar gyara abude take*

 *Dan uwanku Muhammad Suleiman kd kecewa bi salam 🙏🙏🙏*

 *BUHARI FREE ZAKZAKY*
 *FREEDOM FOR ZAKZAKY*
 *FREEDOM FOR ZAKZAKY*