*SALLAHR DAREN GOMA (10) GA WATAN RAMADAN KAREEM*
🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋🕋
✍🏻 Al'qalamin Muhammad Suleiman KD
صلاة الليلة العاشر
عشرون ركعة في كلّ ركعةٍ بعد الحمد يقرأ التّوحيد ثلاثون مرّة.
🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄🎄
Sallah Daren yau Raka'a 20 alhamdullah 1 kuluwallahu 30 sallama 10
🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴🌴
Allah kafito da jagoranmu murshidinmu madafarmu Sayyid Ibrahim zakzaky {H}
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*(Ranar goma 10 ga wata Ramadan )*
Anruwaito wanna addu'a daga annabi Muhammad (S A A W)
دعاء اليوم العاشر
اَللّهُمَّ اجْعَلْني فيهِ مِنَ الْمُتَوَكِّلينَ عَلَيْكَ، وَاجْعَلْني فيهِ مِنَ الْفائِزينَ لَدَيْكَ، وَاجْعَلْني فيهِ مِنَ الْمُقَرَّبينَ اِلَيْكَ، بِإِحْسانِكَ يا غايَةَ الطّالِبينَ.
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
_*Roqona agareku yan uwa masu gima masu daraja kadakumanta da jagoranmu murshidinmu madafarmu Sayyeed Ibraheem Zakzaky (H) musashi addu'o'inmu.*_
*Muroqa Allah ya kariya zalunci da Azzalumai.*
*Dan uwanku Muhammad Suleiman kd kecewa bi salam 🙏🙏🙏*
*FREE ZAKZAKY*
*FREE ZAKZAKY*
*FREE ZAKZAKY*
0 Comments