Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Tsugune Ba Ta Kare Ba A Arewa Maso Yammacin Najeriya (Sokoto).


A yayin da a ke cikin yanayi na zaman gida Sakamakon cutar COVID-19 Mutane 60 ne suka rasa rayukansu sakamakon harin da 'yan bindiga suka kai a arewa maso-yammacin Najeriya.

Rahoton ni sun bayyana cewa 'yan bindigar su 100 a kan babura sun sun afkawa kauyukan Garki, Dan Aduwa, Kuzari, Kutama da Musawa da ke jihar Sokoto tare da bude wuta kan mai uwa da wabi.

An bayyana cewar an kashe akalla mutane 60 tare da jikkata wasu da dama sakamakon harin.
A kasar da ake yawan kai hare-hare a kan babura, an hana hawan sa a wasu jihohin.

Haka zalika ana yawan samun rikici tsakanin makiya da manoma a yankin.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu