dubunnan yan uwa almajiran sayyad zakzakiy na Kaduna sukasake fituwa kan titin tsakiyan Kaduna suna fadin free zakzakiy gwamnati tagagauta sakumana jaguranmu batare dawani sharadiba takuma biyashi diya kamar yanda kutu tabada umarni many an malamanmune da iyayanmu matasanmi yara qannanmu maza da mata sukamu halartar gagaruman muzaharan sunfitu cikin izza da bacinransu Akan zalincin da azaliman gwamnatin Najeriya ta buhari keyiwa shak zakzakiy same dakinsa malama zinatu dasauran yan wau dake tsare a .Abuja muzaharan andagutane qarfe 03:00 Dede antasuta tundaga kanorot harzuwa bakin dugo anfara lafiya antashi lafiya Alhamdu Lila free zakzakiy free zakzakiy
0 Comments