*Da'irar Kaduna Sun Ziyarci Sheikh Adamu Tsoho Jos.*

 
Daga Hussainiyyatu Zakzaky (H) Jos Almajiran Sheikh Zakzaky na garin Kaduna karkashin Jagorancin Malam Aliyu Tirmizi, sun ziyarci Sheikh Adamu Tsoho Jos a yau Lahadi.Malam Aliyu Tirmizi wakilin 'yan'uwa na Kaduna, ya gabatar dasu domin mika ta'aziyya su ga Sheikh Adamu Tsoho Jos na rashin 'yarsa Muslima wacce ta rasu ranar Jumma'a data gabata.

Daga karshe sunyi addu'a ga Ruhinta sannan Sheikh Adamu Tsoho ya kammala addu'a kafin tafiyan nasu.

Nan wasu daga cikin Hotunan Ziyarar Ta'aziyya da suka gabatar ne.


Kaduna Press
7/6/2020


*#FreeZakzaky*
*#GodProtectZakzaky*