Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Kayan Masarufi Ya Tashi a Duk Fadin Kasuwanni Dake Najeriya


Daga Barrista Nuraddeen Isma'eel

Rahoton mu na gani da ido. Inda yayi takasa ta kasuwa don jiyo mana ya zancen take, na 'Karin kudi da aka samu na duk kowani awo a hatsi dake kasuwanni. 

Sai dai 'yan kasuwar sun Tabbatar Mashi Cewa' suma a haka kayan masarufin ya Zo masu, na 'Karin kudin da basu ta'ba tunanin hakan ba acikin kowani buhu a farkon wannan shekarar ta damina. Wanda sun saba a duk farkon damina kayan masurufin suna sau'ki, amma a wannan Shekarar Abin ya cutura.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu