Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Kun giyar kwallon kafa na Bayern Munich ta lashe kofin Bundesliga na bana


Bayern Munich ta zura kwallo 93 a kakar shekarar nan a gasar Bundesliga bayan da ta buga wasanni 31 a bana.

Wannan shi ne na (8) takwas a jere, kuma  na 30 jumulla

Bayern ta zama ta biyu daga manyan zakarun Turai biyar da ta ci kofin lik na kasa na takwas a jere, bayan Juventus da ta lashe Serie A takwa daga 2011-12 zuwa 2018-19. Yayin da ita Juventus din ke harin na 9 a jere.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu