Shekaru 31da Wafatin Imam Kumaini (QS).
— Jarumin daya sauya tinanin Makiya addinin musulunci yazuwa yankewan fata akan musulunci.
— Gwarzon daya karbowa musulmi yanci a yayin makiya suka kwace.
— Tsayyayen daya tsaya wajan ganin tarbiyar mata da Matasa yadawo turban addinin musulunci.
— Gwarzo daya Sallama Dukkanin Mallakin shi ga Allah kama daga Kanshi Iyalanshi dukiya da lokaci.
— Jajirtaccen daya tari Makiyan Kafirai da muna fukan musulmi akan kira zuwa ga Allah.
— Shine Jarumin Mayakinnan da babu wata sassa a jikinshi da babu sara ko suka mashin makiya akan kiranshi dayake saboda Allah.
— Amin taccen daya Amintar da Kasar Tehran (Iran) daga mummunan kamun America da Israila.
— Tsaftaccacen daya Tsaftace addinin cikin yardan Allah yasanar da duniya hakikanin musulunci.
— Shine Waliyin daya girmi dukkan waliyay damuwa da addini da ma'abota addini.
— Fitatcen Shehin Malamin daya kyankyashe Miliyoyin Malamai Gakka Masana Allah aduk kanin fadi da kusurwan Duniya.
— Yafiskanci cutarwa da zalunci daga Azzaluman mahukunta sama da shekaru 45 acikin shekarunsa 87.
— Shine Mafi shahara a tarihin wannan karnin daya sanyawa Kafirai firgici a zukata.
— Shine na farko a Sanyawa Musulmi Shu'uri cikin addini.
— Shine Sha'a'iru daga cikin Sha'airan Allah me takawa kan kasa da wanzuwa cikin zuciyan alumna.
— Shine Gardin nan ko nace muku Adifan Musulunci.
— Shine Tsanin daya tsaya ake hawa a isa ga Allah (T).
— Shine Kogainnan da Ake shiga adebo alkairan duniya da lahira.
— Shine Sunanshi da Fiskanshi da aikinshi da zantukanshi ke damfare cikin addini Allah.
— Kuma shine Barazana na farko kuma mafi girma ga dukkan masu shiryawa addini gadan zare.
— Magajin Annabi a Zahiri daya fada kuma ya aikata kaman yanda aka umurta.
— Shine Yafito da hakikanin hasken Ahalibaiti (As) ga Duniya tare da karbo hakkokinsu da sanar da alumma hakikanin hakkin Mahalicinsu da manzansu da iyalansa.
— Shine Hadimi mafi girma wajan Annabi (S).
Wannan kadan din kadanne daga cikin hidiman shi
Amincin Allah ya tabbata a gareka ya
3/2/2020
Kaduna press
0 Comments