*

Da yammacin Yau Asabar 11/7/2020Yan uwa Almajiran Sayyed zakzaky. (H)  na cikin garin kaduna suka bi sahun sauran garuru domin gudanar da Muzaharan Allah wadai da cigaba da tsare sayyed zakzaky da Gwamnatin Najeriya takeyi ba tare da wani sharadi ba muzaharan wacce aka fara daga levintsi dake kan Ahamdu Bello way dake tsakiyar cikin garin kaduna har zuwa cikin Kano road daruruwan yan uwa maza da mata ne suka sama damar halartan Muzaharan anyi lafiya an tashi lafiya  ga wasu daga cikin hotunan da muka dauko muku a Wajan Kaduna Pres 
11/7/2020