Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Diyar Marigayi ibro ta maye gurbin mahiafinta a Harkan wasan hausaDaga Barrista Nuraddeen Isma'eel

Ummi Rabilu Musa ibro, inda ta stunduma Cikin sana'ar Harkan wasan Hausa kai tsaye.

Kana' daga bisani, Anfara 'Daukar wani fim, inda 'Diyar Marigayi Rabilu Musa ibro. Mai suna ummi' anfara hasakata a wani Shirin fim, Wadanda ake 'Dauka a halin Yanzu.

Sai dai 'diyar Marigayin ta fara taka rawar ta ne, a 'bagaren lauya duk acikin Wannan Shirin.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu