JARIDA DON KARUWAR MUSULM
"ALLAH ZAI CIKA HASKENSA KO KAFIRAI SUNKI"
BUGU NA 1454
ALMIZAN JUMA'A 27, ZULKIDAH, 1441 1SSN 1595-4471
A kan farashin N150 kacal
Masu garkuwa da mutane:
Yadda suka sace mutum 32 a Kaduna
Duba Shafi na 3
"Mahara sun bar mu da dubban marayu a Batsari.
Ana shiryen shiryen yin jana'izar mutanen da asuka kashe a Katsina
Duba Shafi na 3
Za mu maka Mahdi shehu a Kotu
in ji Shaikh Yakubu Yahaya Katsina
Duba Shafi na 20
Abin da ya sa Matawalle ya ba Izala Naira miliyan 100
*An kashe sojoji 77 a mako guda a Borno
*Sama da 350 za su aje aiki
Boko Haram sun hana kai kayan
agaji a Kananan Hukumomi
duba Shafi na 15 -16
An gano gawar Shahid Yakubu Faska bayan shekara guda
Duba Shafi na 20
An yi taron shekara 13 na waki'ar Sakkwato
Duba Shafi na 15
FREE SHEIKH ZAKZAKY!
KWANAKI 1679
A yau gwamnatin. Buhari na tsare da shi.
Ku ziyarce mu a www.almizan.info da kuma Almizan Hausa ta facebook ko kuma kuziyarce mu na YouTube channel wato Almizan Tv dan kallo kaitsaye.
0 Comments