aDa yan macin yau Talata, 4 ga watan  8 Shekarar 2020 da misalin 6:00pm, 
daruruwa yan'uwa Almajiran Sheikh Zakzaky, sun fitowa kan titin  domin cigaba da yin kira ga gwamnatin  Buhari da ta gaggauta sakin jagoran harkar musulunci a najeriya Sheikh Ibraheem Zakzaky da mai dakin sa, wanda da take cigaba da tsarewa tun bayan harin da sojojin Najeriya su ka kai a a garin zaria a shekar 2015, ba tare da laifin komai ba.
 

Almajiran Sheikh Zakzaky sun ta gwamnatin tana nuna halin ko in kula.

 
Anyi Muzaharar  lafiya an tashi lafiya