*


Kamar yanda aka saba duk  shekara akan sanya tuta a Hussainiyat domin fara jujyayi na shahadar imim Hussain (as) a kaduna ma yan uwa Almajiran Sa
yyed zakzaky (H) na Kaduna sun sanya Tutar Labbaika ya Hussain (as) a wajan da aka fara zaman makoki 

Ga wasu daga cikin hotunan sanya Tutar