Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

ANGUDANAR DA GAGARUMAN MUZAHARAN FREE ZAKZAKIY ATSAKIYAN GARIN KADUNA

ayau juma.a  /07/8/2020 


dubunnan yan uwa almajiran sayyad zakzakiy na Kaduna sukasake fituwa kan titin tsakiyan Kaduna suna fadin free zakzakiy gwamnati tagagauta sakumana jaguranmu batare daw


ani sharadiba takuma biyashi diya kamar yanda kutu tabada umarni manyan malamanmune da iyayanmu da Matasanmu  yara qannanmu maza da mata sukamu halartar gagaruman muzaharan sunfitu cikin  izza da nuna damuwarsu 


 Akan zalincin da azaliman gwamnatin Najeriya ta buhari keyiwa shak zakzakiy da matarsa  mala


ma zinatu dasauran yan wau dake tsare a .Abuja muzaharan andagutane qarfe  04:00 Dede antasuta tundaga kanorot harzuwa bakin dugo anfara lafiya antashi lafiya Alhamdu Lila free zakzakiy fr

ee zakzakiy

Post a Comment

0 Comments

Close Menu