Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

AYYAMUL HUSSAIN ANGUDANAR DA ZAMAN MAKOKIN IMAM HUSSAIN(AS) RANA TA FARKO A DAIRAN KADUNA *

 
Yau Alhamis 1ga watan Muharram wanda yayi dai dai da 20/8/2020 yan uwa Almajiran Sayyed zakzaky (H) na dairan Kaduna suka fara gabatar da zaman Makokin Aba Abdullah imam Hussain domin tunawa da
musibar data faru dashi a wannan watan na kisan Gilla babban Bako wanda ya gabatar da jawabi akan Falalan yin zaman Makokin Aba Abdullah imam Hussain (AS) shine Mal
Aminu Badiko  mal ya kawo Hadisai masu yawan gsky akan yin kuka sabida imam Hussain inda ya fara da Falalan karanta suruatul Ahad daganan mal ya cigaba da kawo Hadisi na  imam Jafar ya kasan yana
cewa duk wanda zaiyi kuka akan wani musibar da yafaru toh yayi kuka akan abinda ya faru da Aba Abdullah imam Hussain(as)   daga qarshe Mal Aminu yayi kira ga Matasa da su zama samfuri ma'abota Addini ta wajan dabi'a da shiga sabida
Matasa sune manyan Gobe a dukkan wani alamari na Addini   inda daga qarshe wakilin yan uwa na Kaduna Mal Aliyu
Turmizi yayi Ta"aliki  daga karshe yayi kira ga yan uwa su rinqa zuwa akan lokaci kamar yanda aka saba sannan  da takunkumi  domin kaucewa daga kamuwar cutar corona 


Ga wasu daga cikin hotunan da muka dauko muku a wajan 

Kaduna Press
20/8/2020

Post a Comment

0 Comments

Close Menu