*Yau Juma'a 2 ga watan Muharram wanda yayi dai dai da 2/8/2020 yan uwa Almajiran Sayyed zakzaky (H) na dairan Kaduna suka shiga rana ta biyu da fara gabatar da zaman

Makokin Aba Abdullah imam Hussain domin tunawa da musibar data faru dashi a wannan watan na kisan Gilla babban Bako
wanda ya gabatar da jawabi akan Karbala kafin waki'a shine  Mal Abubakar said inda ya kawo labarin Karbala da yanda ta samo
suna   inda daga qarshe wakilin yan uwa na Kaduna Mal Aliyu Turmizi yayi Ta"aliki  Ga wasu daga cikin hotunan da muka dauko muku a wajanKaduna Press 

21/8/2020