Yau Alhamis 8 ga watan Muharram wanda yayi dai dai da 27/8/2020 yan uwa Almajiran Sayyed zakzaky(H) na kadun sun cigaba da Gudanar da zaman Makoki imam Hussain akan kwalta Muzharan mai Taken Labbaika ya Hussain Labbaika ya Alzakzaky
muzaharan wacce aka gudanar da ita da yammacin yau a tsakiyar cikin garin kaduna Wato kan mangal Plaza har zuwa wajan fanteka dubun dubatan yan uwa ne
suka sama damar halartan Muzaharan anyi lafiya an tashi afiya lau ne a tashi lafiya
Ga wasu daga cikin hotunan da muka dauko muku a wajan
Kaduna press
27/8/2020
0 Comments