Yanzu yanzu zunzurutun zaratan matasan sayyed zakzaky na kaduna sun hau kan babban Titin dake kaduna wato Ahmadu Bello way da sautun Labbaika ya Hussain  Labbaika ya Alzakzaky 


Ga wasu daga cikin hotunan da muka dauko muku a wajan


Kaduna press 

23/8/2020