Taron ya guda na ne a yau lahadi 2/8/2020 muhallin fudiyya rimi da ke nan garin Kaduna. Bayan bude taro da addu'a da karatun Qur'ani, sai a ka gabatar da wake na shajja a wa ga yan uwa harisawa game da hakkin jagora da kuma muhimmancin sadaukarwa ga aba Abdullah (imam Hussain As).
A kar she anyi kira ga harisawa da su tsayu a kan turbar da jagora ya daura su, su kuma fuskanci al'amarin da ke gaban su, na Ashura da Tattaki.