Cikin jerin ziyarorin "Yan'uwa na garin Kaduna, Yau lahadi 2/8/2020,Wakilin "Yan'uwa Almajiran Sayyid Zakzaky(H) na
Da'iran Kaduna, suka kaima Babban limamin Masallacin Sultan Bello ziyaran Sallah, kuma Chief Imam ne ya karbi bakuntarsu
An tattauna kuma sun nemi shawarwari,
Chief Imam ya Marabcesu kuma ya basu Shawarwari Masu amfani matuka. Daga karshe sun gabatar da kyautar Turare ga Masallaci, Yau Lahadi 2/8/2020 wanda yayi daidai da 13/12/14
Kaduna press