SHINE NAKEGA YADACE GA YAN MEDIA DINMU ADUK INDA SUKE MAI ZAIHANA SU KEBE WASU BA'ARIN MUTANE DOMIN YIN IRIN WANNAN AIKIN IDAN HAKA TA KASANCE DOMIN HAKAN DA AKAIYI A KADUNA KUJIN DUNIYA TAYI SHURU SABODA GANIN WANNAN VIDEO 
DA ACE BAMU DA WATA HUJJAR AKAN HAKA DA KAJI DUNIYA TA DAUKA CEWA YAN"SHI'A SUNQONA MOTAR YAN SANDA

DAN HAKA INA MAI BA YAN MEDIA SHAWARA CEWA SU SAMAR DA IRIN WADANNAN MUTANE.

Sheikh Yaqub Yahaya Katsina.