Salam yan uwa masu girma muna sanar da Ku addu'r bakwai (7) na Shaheed Bashir Muhammad Inuwa ( Kaduna Press), gobe Asabar 6 ga watan 9 Shekar 2020, in Allah ya kai mu, za a gudanar da addu'ar ne a kofar gidan su da ke unguwar Mu'azu Kaduna da misalin karfe 7:00am na safe, Allah ya ba da ikon zuwa Ilaheey.

Sanarwa daga Kaduna press.
5/9/2020.

A tayamu yadawa dan Allah🙏🏼