Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

ADDU'AR UKU! ADDU'AR UKU!! ADDU'AR UKU!!!


Salam yan uwa masu girma muna sanar da Ku addu'r uku na Shahid Bashir Muhammad Inuwa ( Kaduna Press), gobe laraba 2 ga watan 9 Shekar 2020, in Allah ya kai mu, za a gudanar da addu'ar ne a kofar gidan su da ke unguwar Mu'azu Kaduna da misalin karfe 7:00am na safe, Allah ya ba da ikon zuwa Ilaheey.

Sanarwa daga Kaduna press.
1/9/2020.

A tayamu yadawa dan Allah🙏🏼

Post a Comment

0 Comments

Close Menu