DAGA TASKAR A AMAL NA KADUNA PRESS
©18/9/2020

sannanen abune cewa itadai ranar juma a ramace kebantacciya a dukkan ranakun da mukeda su a mako/sati

itadai ranar juma a itace ranar da dukkan mai wulaya yasan dacewa wannan ranar ne  imamin karshe wato imam mahadi { AJ} zai bayyana 

har walau itadai wannan ranarce  muka sani awata ruwayar aka haifi shugaban farko da karshe  ANNABI MUHAMMAD { S A W W} sannan acikin dai wannan rana ne allah ke nunka dukkan wani aikin lada da mutum zai aikata

sannan itadai wannan rana anason mutum ya yawaita salati ga annabi (S)
da wasu surori kebantattu acikin alqur'ani {suratul juma'a} itadai wannan rana ba ranar da zamu zauna bace a a ranar da zamu mikece domin samun yardar Allah s. 

wassalamu alaikum warah matullahi wabara katuhu

BARKA DA RANAR JUMA A 

HAPPY JUMA AT KAREEMA

🖊🖊sayyeed khadeem🖊🖊


kaduna press