Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

GIRMAN SALATI GA ANNABI (S)


daga taskar A amal na kaduna press
©16/9/2020.

shidai salati ga annabi s wani Aikine mai gayan mahimmani acikin ibadun dan adam, in bamu mantaba acikin Al'qur ani maigirma 

Allah yana cewa:
انا الله وملائكته يصلون على النبي يا ايها الذين آمنوا صلوا عليه وسلمو تسليما
Ahika Allah da mala'ikunsa sunama Annabi (S) salati yaku wayanda kukayi imani kuyimai salati da sallama agareshi.

Duba da wannan ayar yanuna cewa: salati nada matukar falala.

Haka zalika in mu kai duba ga wani hadisi ingantacee da yazo cewa: dukkan wanda yayima Annabi (S) salati daya 1 Allah zaiyi mai salati goma 10 Sannan duk wanda yayi goma 10 Allah zaiyi salati dari agareshi 100 wanda yayi dari 100 Allah zaiyi dubu Agareshi 1000 wanda kuma yayi dubu 1000 aljannan tawajabta agareshi.

Duba da wannan hadisin  alal hakika salati ya tara falala mai matukar yawa, sannan yawai salatin Annabi (S) nada matukar amfani agaremu, ko ince a jikinmu.

Amfanoninshi Kuwa Shine:

1=  Bazai taba barinka cikin damuwaba ma ana in kana salatin Annabi (S) zaka kasance cikin nishadi da hasken fuska.

2= Salatin Annabi (S) yana maganin cututtuka misali kamar ciwon zuciya da hawan jini.

3= Yana sanya mutum ya daina aikata zunubbai da dama.

Dan haka mu ke kiran ga yan uwa da muriki yin salatin Annabi (S) 
a rayuwarmu tayau da kullum.

🖊🖊🖊sayyeed khadeem🖊🖊🖊
kaduna press
©16/9/2020.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu