I dan mai karatu bai manta ba jami'an tsaron yan sanda sun kai harin ta'addaci a ranar asabar 22/8/2020. A kan yan uwa almajiran Sheikh Zakzaky, in da suka kashe mutum uku (3) da raunata wasu da ga cikin su, sannan suka kona motar su, da kona wasu gidan yan uwa, da nufin su kalawa almajiran Sayyid Zakzaky, amma Allah yatona musu asiri, sai gashi sunkunyata a idanun duniya tayanda wani faifan video na minti days da yake nuna yanda suke sanyawa motar ta su wuta da kuma kona sauran gidajan yan uwa da hannusu.


To Alhamdulillah wanan yanuna ma duniya kallan nuns fin karfi da ta addancin Jami,an tsaron yan sanda da suke aikata wa Almajiran Sheikh Zakzaky bisa ummarnin gwamnan jahar Kaduna Nasiru elrufai. Kuma wannan na nuni da girman Ta'addancin da a kayi a Zaria a ranar 12/12/2015.
Duk da wanan muguntan dasukayi dakuma kashe mutane da rana tsaka basu dandaraba sai gashi munsamu labari mai tushe a rubuce a takadda cewa gwamnan jahar Kaduna tabada ummarnin rushe gidajan dasuka kona ranan da suka kai hari a kan masu zaman makokin Ashura na Imam Hussain a Hayin Malam Bello.
 
Kiran mu ga kai gwamna ka sa ni:  ba wai muna rokonka ba ne, ita gini mu muka ginata, bawai ita tagina mu ba, ko ba gini zamuyi Addini, Wanan abun da ka ke yi na barnata dukiya da kashe rayuka na wasu,
Ka sa ni baza mu yi maka magana a kan lahira ba! Domin ba ka santa ba, amma dai komai yana da karshe, da ba kai bane ke mulkin jahar Kaduna yanzu kai ne, watara na kuma wani ne, ba kai ba. sanan kayi duba da yadda karshen masu zallinci yake zama a wannan duniya kafin sakamakon lahira.

Sa Hannun Dandalin Yada Labarai Karkashin Sheikh Zakzaky Reshen Jahar Kaduna.

©29/September/2020