KADUNA PRESS
15/9/2020.

Ibada ko Bauta  wata Abace Wadda dukkan wasu masu addinai ke gudanarwa 
kamar musulmai kiristoci  da dai sauran su.
Itadai ibada itace wacce ake gudanar wa domin samun yardar Allah

Akan gudanar da bautar ne ko ibadar daidai da addinin mutum kamar musulmai sun dauki {Sallah- salatin annabi s.} da dai sauransu  amatsayin wata ibada dasuke gudanar wa domin samun yarda agurin Allah.
Sannan kamar su kiristoci sukan gudanar da ibadojinsu  domin samun yar dar Allah 

to dan haka ibada itace mafi mahimmanci acikin rayuwar dan adam
kamar musali mukadau Sallah 

masana dadama afadin duniya sukance dukkan wani mutum da yake yawan sallah ahakika yana matukar jijjiga jininsane danko in har kana yawan yi zaka kasance mutum nadaba 

sannan wasu suka kara dacewa 

yawan yi sujuda ga  Allah yana matukar kara karfi da lafiyar idanu

sannan in muka dau ita sallah din kanta 
Allah yana cewa:
hakika Sallah tana hani daga aikata alfasha  da munanan ayyuka 

to dan haka nake nake ganin yakamata ace munyi ruko da ibadun mu gabadaya domin samun yarda ga mahaliccinmu.

kaduna press
15/9/2020

TARE DA SAYYEED KHADEEM