Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

AN GUDANAR DA MUZAHARAN LABBAIKA YA RASULILLAH A DA'IRAR KADUNA.....


Kaduna press✍🏼

A Yau talata  3/11/2020
Wanda yayai dai dai da 17/3/1442 Yan uwa almajiran Sayyid Zakzaky na da'irar Kaduna sun fito dan nuna murna da ni'imar da Allah ya yiwa wannan al'ummar, na samun fiyyan hallita Annabi Muhammad (s.a.w.w), An fara Muzahar ne da misalin karfe 2:00pm A kan titin leventins. Wakilin yan uwa na garin Kaduna Malam Aliyu Tirmizi ne ya jagoraci Muzahar, ya kuma bayyana makasudun wannan fitowan don nuna goyan baya da kauna ga wanan Manzo mai tsira da aminci, kuma bamu yarda wani ko wasu su jefe shi da wani kalma ko wani shagude na batanci  ba. Kusani Annabi Muhammad (s.a.w).
Shine samuwa tunkafin asamar da samuwa taya muna raye wasu zasu dunga rubuce rubuce na batanci mukuma muzura musu ido.
Bazai taba yuwubba rayuwan mu da komai munbaka ya rasulillah shi ya sa zakaga in zamu tafi lamarin addini mu na yi ne maza da mata sabo da Allah ya aiko da Addin nan ne zuwa ga jisin maza da mata, da aljanu.
Wanan kenan!.
Muzaharan ya samu hallartan daru-ruwan Al'umma masu kishin Annabi (S) daga ko wani bangare.

An rufe Muzahar ne a dai dai bennin street da me daura datittin Lagos street.

Sign
@ Kaduna press
Kd-01/006.

03/11/2020.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu