Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

HALKAN IMAM HUSSAIN (AS) TA GUDANAR DA MAULIDIN MANZON ALLAH (S) A DA'IRAN KADUNA......

Yau talata goma ga watan November  Shekar dubu biyu da ashirin (10/11/2020) Yan uwa almajiran Sayyid Zakzaky (H) na da'iran Kaduna sun gudanar da Maulud a halkan Imam Hussain (As), Maulud ya samu hallantar manyan malamai daga janibobin darikun sufaye, Sheikh Fasihul lissan ne yayi jawabi tun daga haihuwan Annabi Muhammad (s.a w.w) zuwa
Ya adamu ba dan Annabi  Muhammad ba da ba aji sunana a wajan mutane inji Allah sabo da sunanan Annabi ne yake shellarta sunanan.Shellantawa sunan da ka kira Manzon Allah, Kaki Allah 
Dakaji daga maza Allah Kaji daga Allah 
Sabo da kusancin sa da Allah. 
Inji sheikh: Rayuwa da addini an gina su ne a kan soyayyan Annabi Muhammad da iyalan Gidan sa. Da dayan ku zai mutu a tsakanin mukami Ibrahim da ka'aba 
Indai babbu soyyyaya na Annabi da iyanlan gidan sa to ya mutu dan wuta, hadisi
Allah yarike annabi habibullah da wasu annabawa zasuzo yanzu to da dole zasubi Annabi Muhammad ne sabo da kaffin a yi hallitan ka sai Allah yayima Annabawa tambaya da Annabi Muhammad zai zo za ka ajiye sakon ka, ka amshi nashi, amsa 'Eh' Shine first na hallitan Annabawa
a lamar so yawan ambato, Yawan son mu ga Annabi shi ne yawan ambaton shi da muke yau, da zamuyi wa Annabi soyaya da mukeyi wa abu biyar da mun zama waliyyan Allah, son Annabi sama da wayan ka. Son Annabi Kaman motan ka. Kamar gidanka, Kamar Mashin dinka Kamar matanka ko budurwan ka.

Cigaba da taaliki daga bakin wakilin yan uwa na da'irar Kaduna Malam Aliyu Tirmizi.

Babu Wanda yasan Allah da ga ni sai Ali
Babu Wanda ya san ni da ga ni sai Ali
In ji Manzon Allah, Ka yi mun bayani game da dadin duniya. Sai yace dadin duniya yana da fadi sai yace: Ya a kayi kasan fadin ta? Bayan Allah yace kalilan ne duniyan. Duk a bun da ka kwan ta da shi a ran ka to shi ne zaka ta shi da shi a ranka.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu