Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

Muzaharar Neman A Saki Sheikh Zakzakiy

 KIRAN A SAKI SHEIKH ZAKZAKIY A KADUNA-KADUNA PRESS.

Yau asabar 07/11/2020 'yan uwa musulmi almajiran Jagora Sheikh Zakzakiy (H) mazauna Da'irar Kaduna da kewaye sun sake fitowa a cigaba da daukar matakan da suka dace wanda basu sabawa shari'a ba don ganin cewa an sakko Jagora Sheikh Zakzakiy ba bisa ka'ida ba.'Yan uwan sun gudanar da muzahara ne da misalin karfe shida 06:00pm, na yammacin wannan rana.

Muzaharar wadda ta samu halartar daruruwan almajiran na Sheikh Zakzakiy dai anfarata ne daga kan layin gwamna road by express way, aka biyo titin sokoto road express way, aka rufeta a kaura motors dake titin Kaduna to Abuja express way.Andai fara muzaharar lafiya, kuma ankammala ta lami-lafiya ba tare da tayarwa da kowa hankali ba.

-KNPRCD 06.

-07/11/2020.

Post a Comment

0 Comments

Close Menu