Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

NI DA KAI DA KU ME MU KE SHIRYAWA NA ADDU'A A KAN WANNAN SHAHIDI?

 

Yau kusan wata uku kenan, rana mai kaman ta yau lahadi,   rundunan Jami'an tsaron Nigeria (yan sands) bisa ummarnin Gwannatin Elrufa'I su ka shekar da jinin wannan bawan Allah bisa zallinci, Shaheed Bashir matashi ne mai himma, gashi tsayayye akan aikin sa. 

A bun alfahari shi ne duk fadin duniya a wannan shekaran ta 2020 shi ne mutun na daya tall, wanda a ka samu labarin yayi shahada a ranan Ashura. Yan uwa na mutuna da abokin mu wajan addu'oi da samun tabarraki a ga re shi. Nayi imani Shaheed Bashir in ya hango mu a fillin kiyama sai ya ku santo ya rike hanna yan mu zuwa ga heman Imam Hussain (As). Ya Shaheed ina rokon ka da kace ka sanni a ranan da kowa yake ne man mafita, domin Ku ranan bakwa cikin zillimi. 

Ya Shaheed duk Wanda ya ga wanan rubutu nawa, ya tuno da kai ya shaheed ka tuna da shi lokacin da yake neman taimako. Ya yan uwa na ka da hawayen dake zuba a idanuwa  na yasa na kasa rufe wanan rubutu nawa.  Ina rokon ku da Allah duk wanda yaga wanan rubutun yayima shahid Bashir Muhammad Kaduna press  Sallatin Annabi (S.a.w).

A mincin Allah ya tabbata a gare ka, ya Shaheed ranar da a ka harbe ka, da ranar da za ka tashi cikin jini kana mazalumi.

Mun gode

Post a Comment

0 Comments

Close Menu