AMADADIN KADUNA PRESS
muna mika sakon ta,aziya ga yan uwa da abokan arziki.
Musaman jagora sayyid zakzaky h .
Na rashin uba kuma abun koyi ga garemu marubuta wato mal Abubakar umar ciroma 
Muna rokon Allah ya amsheshi a matsayin 
Shahidi muna rokon Allah yabamu hakurin wanan rashi yasashi cikin shuhadan Karbala.

Amadadin Kaduna press members