Da Yammacin Yau talata 5/1/2021 Yan uwa Almajiran Sayyed zakzaky na dairan kaduna suka sake fitowa muzaharan Allah wadai da cigaba da tsare Sayyed zakzaky da Gwamnatin Buhari Yakeyi ba tare da wani Sharadiba Muzaharan wacce aka farata daga Poly Tudun wada kaduna har zuwa kasuwan Bacci daruruwan yan uwa maza da mata ne suka sama damar Halartan wannan muzaharan anyi Lafiya an tashi 
 
Ga wasu daga cikin Hotunan da muka dauko muku a wajan 

Kaduna pres 
5/1/2021