Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

MUNA KIRA GA YAN UWA YANZU LOAKCIN SHIGA ABUJA YAZO A SHIRYA MUJE MU NUNA MUSU BAMU YARDA DA REKE MALAMIN MU BA....

Malam Aliyu Umar (Tirmiz) 
A wajen maulidin Halkar Imam Mahdi a ranar laraba 27/1/2021 da ya ta gabata.

Sun shirya tsaf suna neman su dakile motsin da akeyi saboda me? An je an takule hancinsu, dama Allah yace: "walatulu aimat kubrainnahu la’aimanalahu" can saman zakaje idan kanaso ka kashe bishiya ganyenta zaka tsinke? Ah reshenta zaka saboda haka tushen zaka, saboda haka muna kira ga yan uwa a shirya lokacin shiga Abuja yayi.  
Yanzu loakcin abuja yazo ashirya muje mununa musu bamu yarda ba abun da muke din nan shi ne zamuyi na doka, wanda doka taba mu zamu fito muce bamu yarda da rike malaminmu ba. Sunayin abubuwa fiye da hankali jiya dan uwan, yanzu hanjinsa awaje zai dinga zama don sun fatattaka hanjin sun fasa wajen fitsari,sun masa barna sosai sabo dame? yace  meyasa a ka rike da malamin sa, kuma wan nan shi ne shirin da suke kenan saboda haka dole muje mu nuna kamar yadda mutanen fir’auna suka ce mishi duk hukuncin da zakai kayi  kayi hukuncin abunda zaka iya kawai rayuwar duniya zaka iya gamawa damu to dole ne ‘yan uwa wan nan bawan Allah Malam Zakzaky yana ne man taimako. Taimakon da yake nema mufito muce bamu yarda da a bun da a kai masa ba, suna so mu zauna muyi sanyi su samu zantar da abun da suke so suzantar, wan nan tuna nin su kenan, sabo da haka muna kiran ‘yan uwa daya zamana kobazaka iya  shiga kullun ba, ka shiga duk laraba amma anaso kullun dan uwa ya shiga ya nuna rashin yardar sa, wallahi wadan nan mutanen da gaske suke, jiya motoci sama da goma sha a naso a danne kiran Malam Zakzaky saboda sun san indai suka dan ne kiran a nan to ko ina Nafila ne, sabo da haka muna kira da ‘yan uwa da babbar murya Ashiga-Ashiga (afuwajan-afuwajan)mutun yaje yay i(testing) din imanin shi kamar yadda Abu Zarra-giffari idan ya naso yayi (testing) din imaninshi sai yaje  ka'aba🕋yace ALLAHU AKBAR yace: ASHHADU ALLAH ILAHA ILLALLAH. ai mai ligi-ligi sai ya dawo gida ya kara komawa MANZON ALLAH yace: ka da kata Abu-Zar yace: Ya Rasulillah  inazuwa inji zan iyane in ci gaba ko bazan iyaba inbarma kayanka ka, kyaleni inje ya kara komawa Abu-Zar Giffari yace: ASHHADU ALLAH ILAHA ILLALLAH WA ASH HADU ANNA MUHAMMAD RASULILLAH akara yimai ligi-ligi a Ka'aba 🕋 dan nan ne guma guman suke yakara komawa daya kara komawa na 3 akai mai ligi-ligi sai yace: to ALHAMDULILLAH zan iya ya MANZON ALLAH.  To yanzu in kana so kayi (testing) din imanin ka ka shiga Abuja in ba haka ba kana baina-baina ne, yanzu  kana baina-baina ne ba tabas saboda duk wanda yake son yai (testing) din imanin sa yaji zai iya ko bazai iyaba ya shiga Abuja muna fata yen uwa  zasu ba da hadin kai ko ran laraba kawai ko kuma kullin Allah ya nuna mana gaskiya ya bamu ikon binta Assalamu Alaikum

Kaduna Press
©27/1/2021

Post a Comment

0 Comments

Close Menu