A na sanar da yan uwa Almajiran Sheikh Zakzaky na Da'irar Kaduna cewa: idan Allah ya kaimu gobe Laraba 14/4/2021 za a fara gabatar da tafsir Alqur'ni mai girma kamar yadda a ka saba duk shekara.

Wuri: Fudiya dan madami Rigasa Kaduna.
Lokaci: Karfe 3:00pm uku na yamma.

Sanarwa daga kwamitin shirye shirye na da'irar Kaduna.

Allah ya bada ikon zuwa

Dan Allah a taya mu yadawa🙏🏼

Kd-Pres Online
©13/4/2021