Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

GAYYATA! GAYYATA!! GAYYATA!!!

'Yan uww Musulmi Almajiran Sayyid Zakzaky Ibrahim (H) na garin Rigasa Kaduna, na farincikin gayyatan 'yan uwa da Abokan Arziki da masoya Manzon Allah (S) zuwa wajen taron murnan fitowar jagoran Harkan Musulunci Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) daga makaran Annabawa (Kurkuku).

Ranar Litinin 2/8/2021 a hayin rigasa Tarotaro Kaduna, Lokaci: 10:00am to 10:00pm. Karfe goma na safe zuwa goma na dare.

SANAN A KWAI WASANNIN MASU KAYATARWA KAMAR HAKA:

* Wasan 'Yan uwa Fulani (Kautalko,e julbe)
* Wasan 'Yan Uwa Barebari
* Wasan 'Yan Uwa Mafarauta ( Bishi)
* Filin 'Yan Uwa Sha'irai na Ahlil Zikir (Majalisi)
* Filin 'Yan Uwa Sharifai Bangaren Ahlil Zikir da Shi'a.

DOMIN KARIN BAYANI SAI A TUNTUFI SIDI MIKA'IL RIGASA KADUNA.


Post a Comment

0 Comments

Close Menu