Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

DA'IRAR KADUNA TA GUDANAR DA TARON GHADEER TARE MURNAR FITOWAR JAGORAN HARKAR MUSULUNCI SAYYID IBRAHIM ZAKZAKY (H)....

Yau 3/8/2021 'Yan uwa almajiran Sayyid Zakzaky na da'irar Kaduna sun gudanar da taron ghadeer tare da murnar fitowar jagoran harkan musulunci Sayyid Ibarahin Zakzaky da mai dakin sa, da ga makarantar Annabawa (kurkuku).

Taron ya samu halartar manyan baki daga sassa da-ban da-ban a fadin kasar, Engr Abdullahi Musa Abuja (Struggle), Pastor Yohana Buru, da ss Malam Abdulhamid Bello Zaria ne ya gabatar da jawabi,
Daganan kuma sai Pastor Yohana Buru, ya dan tofa albarkacin bakin sa, inda yake cewa: in ba a yi adalci ba, to wasu sai sunji kunya a kasannan Kuma gashi mungani.     
Abun da yan arewa sukeyima junansu wasu marasa addini ma basayi,  sabo da haka mun yima Allah alwakari muna tare da Sayyid (H)  a  ko tawani halli.
                        
Sakon Sayyid Zakzaky Inji Engineer Abudullahi Musa Jahiliyya tanacewa tayi nasaran raba mu zuwa gida biyar to bamu rabuba, muyafema juna muhada kai muyi aiki tare kowa da kallan nashi Imani Kuma ita imani hawa hawa ne ,sanan Kuma yan uwa yanda kuke shaukin ganina nima haka ina shaukin ganinku  inji Sayyid (H) duk daga bakin engineer Abdullahi,       

A karshe a ka mika abun magana ga wakilin yan uwa na garin Kaduna Malam Aliyu Umar (Tirmizi) in da yayi godiya ga mahalartan taron sanan ya jinjinama matasa na kaduna sanan yayi Kira da yan uwa da su mai da Belt su sake sabon dammara sabo da akwai Asura sanan akwai Tatttaki, domin wannan Azzaluman suna da fushin mun kadasu a kotu.
                      
kaduna press
©3/8/2021

Post a Comment

0 Comments

Close Menu