Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

SISTERS FOURUM NA HALKAR IMAM HUSSAIN KADUNA SUN GUDANAR DA WALIMAR GHADEER TARE DA MURANAR FITOWAR SAYYID ZAKZAKY DA GA KURKUKU...

A yau 5/8/2021 'Yan uwa mata (Sisters Forum) almajiran Sayyid Zakzaky na Halkar Imam Hussain (As), sun gudanar da gagarumin bikin ghader tare da murnar fitowar jagoran harkar musulunci Sayyid Ibrahim Zakzaky (H), daga makarantar Annabawa (Kurkuku), Malama jamila Muktar Sahabi ce ta gabatar da jawabi, Taron ya samu halartan Sisters daga halkokin da'irar Kaduna.
Kaduna Press
5/8/2021

Post a Comment

0 Comments

Close Menu