Filing Talla

Filing Talla Ga Mai Bukata Sai Ya Tuntube Mu

'YAN UWA HARISAWA NA BANGAREN YAN UWA HARISAWA NA BANGAREN MUSULIM BIN AKHIL IMAM BAKIR ZONE SUN GUDANAR DA BIKIN MURNA FITOWAR SAYYID ZAKZAKY TARE DA TUNAWA DA RANAR GHADEER A DA'IRAR KADUNA.

Kaduna Press
©5/8/2021

A yau Alhamis 5 ga watan 8 shekarar 2021 'yan uwa harisawa bangaren musulim bin akhil Imam bakir zone sun gudanar da bikin Idin ghadeer tare da murnar fitowar jagoran harkar musulunci Sayyid Ibrahim Zakzaky (H), Malam Aliyu bakin ruwa ne ya gabatar jawabi, malam ya tunatar da yan uwa wasiyar Manzon Allah da yayi a ranar ghadeer a hajin bankwana, sannan ya yi kira ga al'umma da su faimci girmar wasiyar Manzon tsira. Sannan ya tabo bangaren mazalumiyar da a kayiwa Sayyid da iyalinsa da almajiransa.
Bayan kamalawarsa malamai daban-daban, sun dan tunatar game da juriya da hakuri a kan bin tafarkin Allah.
Sannan a kayi walima, a kayi addu'a aka sallami kowa.

Kaduna Press
©5/8/2021

Post a Comment

0 Comments

Close Menu